<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>47</hymn_number>
<title>Yesu Mai Alheri, Ɗan Maɗaukaki LW47</title>
<lyrics>[V1]
 1) Yesu mai alheri, Ɗan Maɗaukaki,
 Kristi mai tausayi, ji addu'armu.

[V2]
 2) Yafe laifofinmu, kwance sarƙarmu,
 Karƃi dukan muIki cikin zuciyarmu.

[V3]
 3) Cika ranmu duka, ba mu Ruhunka,
 Jawo mu, Mai Ceto, zuwa mulkinka.

[V4]
 4) Bi da ƙafafunmu cikin hanyarka,
 Daga duhun duniya zuwa haskenka.

[V5]
 5) Nan kuwa cikin duniya, mu ke kiranka.
 Daga cikin Sama, kasa kunnenka.</lyrics>
</song>